*******DOGARO DA KAI******
******DOGARO DA KAI********
Ina masu sha'awar samun 'yanci da dogaro da Kansu, toh Ku matso ga dama ta samu.
Wannan kanfani mai suna GOLDEN STONE INDUSTRIES LIMITED wacce take zaune a garin LAGOS . kuma kwararriya wajan wayar da kan matasa kuma sananniya wajan koyawa matasa hanyoyin da zasu bi Dan Samar was kawunansu mafita saga cikin wannan yanayi da suka samu Kansu a ciki na rashin samun aikin yi.
yau sama da shekaru Biyar da kafa wannan Katafaren kanfani a birnin LAGOS ta yaye dalibai sama da mutum 213, wadanda a yanzu haka suna nan sun zamo shuwagabannin kansu.
KADAN DAG CIKIN ABUBUWAN DA WANNAN KANFANI KE KOYARWA.
1- Yadda ake hada BASILIN.
2-Yadda ake hada SABULAN wanka, dana wanki dana wanke-wanke
3- Yadda ake hada HYPO.
4-Yadda ake hada DITOL.
5- Yadda ake hada IZAL.
6- Yadda ake hada PAINTS.
7- Yadda ake hada KLIN.
8- Yadda ake hada PERFUM.
9- Yadda ake hada STERCH.
10- Yadda ake hada CANDLE
DA DE SAURANSU
Amma ganin cewa akwai jihohin da suke nesa da LAGOS wadanda suma suna bukatan a taimakawa yasa wannan kanfani ta yanke shawarar bude irin wancan damar ta kafar WHATSAPP ,ga Duk Wanda yake da sha'awar Shiga wannan aji a kafar WhatsApp sai ya latsa wannan link din
http://bit.ly/3JKSNiW
ko kuma ya tuntube MU a number waya
09156504472.
Comments
Post a Comment