YADDA AKE HADA MAN BASILIN " VESELINE"

        YADDA AKA HADA "VASELINE"

Man Basilin "vasiline" wai mai ne da ake yin anfani da shi ta hanyoyi daban-daban, wanda zaka mutane da dama kowa na sarrafa shi ta uanda yake so, misali zaka ga a ma'aikatun Asibiti Suma suna yawan anfani da shi, musamman inka je bangaren imajensi , a wani bangaren kuma mutane na anfani dashi wajan shafawa.

 To idan kai la'akari da wadan nan bayanan nawa zaka fahimci cewa sana'ar Basilin sana'a ce me yawan ja  a kasuwa sosai ta yanda zaka ga a kulun mutane sai sunyi anfani da ita, musamman ma a lokuta kaman lokacin sanyi.

  To shi isa muka ga cewa idan muka karantada mutane yanda ake hada shi kuma mutum ya iya hadawa yadda ya kamata, to insha'allah zai iya rike shi har yaga shima ya fi karfin wani yace zai wulakanta shi.
  
  Dan haka yanzu sai a biyo mu domin a koyi yadda ake hada shi.


SINADAREN DA AKE BUKATA DA KUMA MA' AUNINSU:-

  1. PARAFFIN WAX-  
  2. PETROLEUM JELLY - 
  3. PARAFFIN WAX  -  
  4. PERFUME OIL. - 100ml.
  5. COLOUR  -  inkana bukata.
YADDA AKE HADASU :-

  1. Zaka kunna RISHO dinka ko kuma GAS.
  2. Sai ka daura kwanonka akan wutar da ka kunna
  3. Sai ka fara saka PARAFFIN WAX dinka a cikin kwanon da ka daura kan wutar, sai ka dan jira ya gama narkewa.
  4. Sannan sai ka saka PATROLEUM JELLY dinka aciki, shima kadan jira ya gama narkewa.
  5. Sannan sai ka zuba PARAFFIN OIL dinnan lita 5 , bayan ka zuba lita 5 na faraffin oil, sai ka dinga juya shi sosai har su hade da juna sosai, .
  6. Sannan sai ka kawo PERFUME dinka sai ka zuba a cikin abinda kake juyawa sai ka kara juya su sosai 
  7. Yanzu ka gama hada BASILIN dinka , sai ka fara zuba wa cikin robobin VASILINE.
IDAN KANA DA TANBAYA ZAKA IYA TUNTUBARMU A WANNAN NUMBAR :09156504472
KO KUMA KA ZIYAR CE MU A WHATSAPP GROUP DIN MU. SAI KA LATSA WANNAN http://bit.ly/3JKSNiW.

MUN GODE DA ZIYARA

 MAN BASILIN "VASILINE"


Comments

Popular posts from this blog

*******DOGARO DA KAI******