Posts

Featured Post

*******DOGARO DA KAI******

Image
******DOGARO DA KAI******** Ina masu sha'awar samun 'yanci da dogaro da Kansu, toh Ku matso ga dama ta samu. Wannan kanfani mai suna GOLDEN STONE INDUSTRIES LIMITED wacce take zaune a garin LAGOS . kuma kwararriya wajan wayar da kan matasa kuma sananniya wajan koyawa matasa hanyoyin da zasu bi Dan Samar was kawunansu mafita saga cikin wannan yanayi da suka samu Kansu a ciki na rashin samun aikin yi.  yau sama da shekaru Biyar da kafa wannan Katafaren kanfani a birnin LAGOS ta yaye dalibai sama da mutum 213, wadanda a yanzu haka suna nan sun zamo shuwagabannin kansu. KADAN DAG CIKIN ABUBUWAN DA WANNAN KANFANI KE KOYARWA . 1- Yadda ake hada BASILIN . 2-Yadda ake hada SABULAN wanka, dana    wanki dana wanke-wanke 3- Yadda ake hada HYPO . 4-Yadda ake hada DITOL . 5- Yadda ake hada IZAL . 6-  Yadda ake hada PAINTS . 7-  Yadda ake hada KLIN . 8- Yadda ake hada PERFUM . 9-  Yadda ake hada STERCH . 10-  Yadda ake hada CANDLE DA DE SAURANSU Amma ganin cewa...

YADDA AKE HADA MAN BASILIN " VESELINE"

Image
        YADDA AKA HADA "VASELINE" Man Basilin "vasiline" wai mai ne da ake yin anfani da shi ta hanyoyi daban-daban, wanda zaka mutane da dama kowa na sarrafa shi ta uanda yake so, misali zaka ga a ma'aikatun Asibiti Suma suna yawan anfani da shi, musamman inka je bangaren imajensi , a wani bangaren kuma mutane na anfani dashi wajan shafawa.  To idan kai la'akari da wadan nan bayanan nawa zaka fahimci cewa sana'ar Basilin sana'a ce me yawan ja  a kasuwa sosai ta yanda zaka ga a kulun mutane sai sunyi anfani da ita, musamman ma a lokuta kaman lokacin sanyi.   To shi isa muka ga cewa idan muka karantada mutane yanda ake hada shi kuma mutum ya iya hadawa yadda ya kamata, to insha'allah zai iya rike shi har yaga shima ya fi karfin wani yace zai wulakanta shi.      Dan haka yanzu sai a biyo mu domin a koyi yadda ake hada shi. SINADAREN DA AKE BUKATA DA KUMA MA' AUNINSU:- PARAFFIN WAX-   PETROLEUM JELLY -...