*******DOGARO DA KAI******
******DOGARO DA KAI******** Ina masu sha'awar samun 'yanci da dogaro da Kansu, toh Ku matso ga dama ta samu. Wannan kanfani mai suna GOLDEN STONE INDUSTRIES LIMITED wacce take zaune a garin LAGOS . kuma kwararriya wajan wayar da kan matasa kuma sananniya wajan koyawa matasa hanyoyin da zasu bi Dan Samar was kawunansu mafita saga cikin wannan yanayi da suka samu Kansu a ciki na rashin samun aikin yi. yau sama da shekaru Biyar da kafa wannan Katafaren kanfani a birnin LAGOS ta yaye dalibai sama da mutum 213, wadanda a yanzu haka suna nan sun zamo shuwagabannin kansu. KADAN DAG CIKIN ABUBUWAN DA WANNAN KANFANI KE KOYARWA . 1- Yadda ake hada BASILIN . 2-Yadda ake hada SABULAN wanka, dana wanki dana wanke-wanke 3- Yadda ake hada HYPO . 4-Yadda ake hada DITOL . 5- Yadda ake hada IZAL . 6- Yadda ake hada PAINTS . 7- Yadda ake hada KLIN . 8- Yadda ake hada PERFUM . 9- Yadda ake hada STERCH . 10- Yadda ake hada CANDLE DA DE SAURANSU Amma ganin cewa...