YADDA AKE HADA MAN BASILIN " VESELINE"
YADDA AKA HADA "VASELINE" Man Basilin "vasiline" wai mai ne da ake yin anfani da shi ta hanyoyi daban-daban, wanda zaka mutane da dama kowa na sarrafa shi ta uanda yake so, misali zaka ga a ma'aikatun Asibiti Suma suna yawan anfani da shi, musamman inka je bangaren imajensi , a wani bangaren kuma mutane na anfani dashi wajan shafawa. To idan kai la'akari da wadan nan bayanan nawa zaka fahimci cewa sana'ar Basilin sana'a ce me yawan ja a kasuwa sosai ta yanda zaka ga a kulun mutane sai sunyi anfani da ita, musamman ma a lokuta kaman lokacin sanyi. To shi isa muka ga cewa idan muka karantada mutane yanda ake hada shi kuma mutum ya iya hadawa yadda ya kamata, to insha'allah zai iya rike shi har yaga shima ya fi karfin wani yace zai wulakanta shi. Dan haka yanzu sai a biyo mu domin a koyi yadda ake hada shi. SINADAREN DA AKE BUKATA DA KUMA MA' AUNINSU:- PARAFFIN WAX- PETROLEUM JELLY -...